Main Logo

Main Logo
LexxyTech Corporation

Auren Yarima Harry da Meghan Markle: Ga hotunan bikin masautar Ingila wanda ya mamaye duniya

Prince Harry, Meghan Markle's wedding cost ₦16.222Billion!

Kasaitaccen bikin ya samu halarcin manya-manyan jarumai na daga cikin yan fim da wasannin motsa jiki.

A karshen makon da ya shude masarautar Ingila ta daura auren yariman ta wanda ya mamaye kafofin watsa labarai.

Bikin yarima Harry da amaryar sa Meghan Markle wanda aka daura a ranar asabar ya dauki hankalin jama'a inda ya zama abun muhawara a kafafen sada zumunta da gidajen watsa labarai.

 

Kasaitaccen bikin ya samu halarcin manya-manyan jarumai na daga cikin yan fim da wasannin motsa jiki.

Domin kallon hotunan bikin  danna alamar >> dake nan sama inda hoto yake.



from pulse.ng - Nigeria's entertainment & lifestyle platform online

Post a Comment

0 Comments